Hawa Mwaifunga
Appearance
29 Oktoba 2015 - Election: 2015 Tanzanian general election (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 27 ga Maris, 1976 (49 shekaru) | ||
| ƙasa | Tanzaniya | ||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Hawa Subira Mwaifunga (an haife ta a ranar 27 ga watan Maris 1976) 'yar siyasar ƙasar Tanzaniya ce kuma memba ce a jam'iyyar siyasa ta CHADEMA.[1] [2]
An zaɓe ta a matsayin mamba na kujeru na musamman a matsayin wakiliyar mata kuma ta kasance 'yar majalisa tun a shekarar 2020.[1] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Hon. Hawa Subira Mwaifunga". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 2025-02-22. Retrieved 2025-03-18.
- ↑ "Mdee aivimbia CHADEMA: "Hatuondoki, tumekuzwa Chadema tutapambana hadi mwisho"". Archived from the original on 2023-07-19. Retrieved 2023-07-27.
- ↑ "Mdee aivimbia CHADEMA: "Hatuondoki, tumekuzwa Chadema tutapambana hadi mwisho"". Archived from the original on 2023-07-19. Retrieved 2023-07-27.