Jump to content

Helen, Georgia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Helen, Georgia


Wuri
Map
 34°42′09″N 83°43′39″W / 34.7025°N 83.7275°W / 34.7025; -83.7275
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaGeorgia
County of Georgia (en) FassaraWhite County (mul) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 531 (2020)
 Yawan mutane 94.27 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 260 (2020)
Labarin ƙasa
Yawan fili 5.632496 km²
 Ruwa 0.3426 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Chattahoochee River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,447 ft
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 18 ga Augusta, 1913
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 30545
Tsarin lamba ta kiran tarho 706
Wasu abun

Yanar gizo cityofhelen.org
halen

Helen birni ne a cikin Georgia kasarAmurka, wanda ke kusa da Kogin Chattahoochee . Yawan jama'a ya kai 531 a ƙidayar 2020. Yanzu an sake gina birnin, a matsayin jan hankalin yawon bude ido, don yayi kama da ƙauyen Bavarian na dā. John Kollock, mai zane-zane na Atlanta ne ya ba da shawarar wannan ra'ayin.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.