Jump to content

Helen Nakimuli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Helen Nakimuli
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
member of parliament (en) Fassara


member of parliament (en) Fassara


District: Kalangala District (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaUganda da Kalangala District (en) Fassara, 2 ga Yuli, 1985
ƙasaUganda
MutuwaKampala, 19 ga Afirilu, 2026
Karatu
MakarantaJami'ar Makerere
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da volleyball player (en) Fassara
Mamba12th Parliament of Uganda (en) Fassara
Imani
AddiniEastern Orthodoxy (en) Fassara
Jam'iyar siyasaNational Unity Platform (en) Fassara

Helen Nakimuli (an Haife ta a ranar 2 ga watan Yuli 1985) 'yar siyasar ƙasar Uganda ce kuma 'yar majalisa, 'yar wasan volleyball, memba ta majalisar dokoki ta goma sha ɗaya na Uganda na gundumar Kalangala. [1] [2] [3] Ita mamba ce ta jam'iyyar National Unity Platform (NUP). [1] [4]

Ilimi da asali

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nakimuli a ƙauyen Lukuba, ƙaramar hukumar Kyamuswa a Kalangala ɗiya ce ga wani limamin cocin Orthodox, Rev. Father Christopher Walusimbi da Maria Nalwanga Walusimbi tsohuwar kansilar Gundumar Kalangala na Kyamuswa da Bubeke. [4] [2] Nakimuli ta fara karatun ta a Bukasa Primary School, Hormisdallen Primary School a Bweyogerere a Wakiso, Our Lady of Good Counsel in Gayaza for her Ordinary Level, St. Augustine secondary school in Wakiso for her Advanced level kafin ta shiga Jami'ar Makerere. [1] [4]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Siyasar Nakimuli ta fara ne a makarantar sakandare ta St. Augustine tun tana yarinya. [4] Ta doke Aidah Nabayiga ta zama 'yar majalisa a gundumar Kalangala [5]

Sauran ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Nakimuli 'yar wasan volleyball ce tun a shekarar 1998. [1] Ita ce kyaftin ɗin 'yan wasan volleyball ce ta mata da suka je gasar 'yan majalisu ta Gabashin Afirka a Arusha, Tanzania. [1] Ita memba ce ta kungiyar kwallon raga ta COBAP. [1] Ta taimaka wa Kalangala don samun lauyoyi lokacin da wasu mutane ke son kwashe dukiyar mazajensu da suka mutu. [4] Nakimuli ta bayar da tallafin da suka haɗa da abinci, sabulu da dai sauran abubuwa ga tsofaffi a gundumar Kalangala. [6] Nakimuli ta bayar da agaji ga mutanen da aka kona gidajensu. [3] Nakimuli ta yi kira ga ƙaramin ministan kuɗi, Haruna Kyeyune Kasolo da ya sanya gundumomin tsibirin Buvuma da Namayingo cikin jerin kuɗaɗen Emyooga [7]

Kyautattuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Paparoma na Orthodox da Shugaban Ikklisiya na Alexandria da dukan Afirka, Mai Girma na Theodore II sun baiwa Nakimuli lambar yabo ta coci don nuna godiya ga hidimar da ta yi wa Ikilisiyar Orthodox, Uganda da bil'adama.[2][8]

  1. Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
  2. Shamim Malende
  3. Majalisar Uganda
  4. Dandalin Haɗin kai ta ƙasa (NUP)
  1. 1 2 3 4 5 6 "MP Nakimuli balances spikes and Parliament". Monitor (in Turanci). 2021-11-28. Retrieved 2022-04-01.
  2. 1 2 3 "Orthodox legislators get papal recognition". New Vision (in Turanci). Retrieved 2022-04-01.
  3. 1 2 "Islanders ask Govt for firefighting equipment". New Vision (in Turanci). Retrieved 2022-04-01.
  4. 1 2 3 4 5 "Tukuletedde omwana wa Faaza eyawangula ekifo ky'omubaka Omukyala e Kalangala ku kaadi ya NUP, ne bimukwatako". Watchdog Uganda (in Turanci). 2021-02-20. Retrieved 2022-04-01.
  5. ↑ URN (11 February 2021). "Defeated Kalangala MP withdraws scholarships for 80 students". The Observer - Uganda (in Turanci). Retrieved 2022-04-01.
  6. ↑ "Abakadde e Kalangala badduukiriddwa ne bikozesebwa mu maka, Covid yatuleka bubi bawanjaze". Watchdog Uganda (in Turanci). 2020-07-16. Retrieved 2022-04-01.
  7. ↑ "Emyooga programme to be redesigned for islanders". New Vision (in Turanci). Retrieved 2022-04-01.
  8. ↑ "Orthodox legislators get papal recognition". Bukedde (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-17. Retrieved 2022-04-01.