Hemat Akhundzada
Appearance
Hemat Akhundzada ɗan siyasan Afghanistan ne kuma memba ne na Taliban . Ya yi aiki a matsayin mukaddashin Ministan ilimi [1] na Masarautar Musulunci ta Afghanistan daga 23 ga Agusta zuwa 7 ga Satumba 2021. [ana buƙatar ƙa'ida][ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (May 2023)">citation needed</span>]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Taliban appoints head of central bank, minister of education". 24 August 2021.