Jump to content

Henry Longs

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Henry Longs
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Henry Longs (ya rasu 28 ga Nuwamba 2021) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress. Ya wakilci Pankshin ta Kudu a Majalisar Dokokin Jihar Filato.[1]

A shekara ta 2021 ya rasu a Jos sakamakon wata matsala da aka yi masa a kafarsa.[2][3]

  1. Odunsi, Wale (2021-11-29). "Plateau lawmaker, Henry Longs is dead". Daily Post Nigeria. Retrieved 2024-04-17
  2. Abraham, James. "Plateau Assembly member dies after leg operation". The Punch. Retrieved 30 December 2021.
  3. Nwafor (2021-11-29). "Plateau Assembly loses lawmaker, Lalong expresses shock". Vanguard News. Retrieved 2025-01-28