Henry Tumukunde
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Rukungiri District (en) | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Mazauni | Kampala | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Makerere Makarantar Sakandare ta Kibuli Geneva Graduate Institute (en) Kwalejin Kigezi Butobere | ||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
| Aikin soja | |||
| Fannin soja |
Uganda People's Defence Force (en) | ||
Tumukunde ɗan siyasa ne kuma tsohon babban jami'in soja na (Uganda People Defence Force) wato (UPDF). Ya yi takara a matsayin dan takara na a kashin kansa don neman kujerar shugaban ƙasa ta ƙasar a shekarar 2021.
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeshi ranar 28 ga watan Fabrairu a yankin Rukungiri dake yammacin kasar Uganda. Yayi makarantan bishop stuart College Demonstration School a Mbarara.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ranar 3 ga watan Maris, 2021 ya ayyana niyyar tsayawa takara da Yoweri Kaguta Musevini a kokarin lashe kujerar Shugaban Kasa ta shekarar 2021.