Herbert Anijekwu
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 4 Disamba 1964 | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Mutuwa | 20 Satumba 2013 | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Herbert Anijekwu (4 ga Disamba 1964 – 20 ga Satumba 2013) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya buga wasa a matsayin mai tsaron baya . Ya buga wasanni shida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa ta Najeriya a shekarun 1990 da 1991. [1] An kuma sanya shi cikin tawagar Najeriya a gasar cin kofin ƙasashen Afirka ta 1990. [2][1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ African Nations Cup 1990 - Final Tournament Details". RSSSF. Retrieved 3 May 2021.