Hispania
Jump to navigation
Jump to search
Hispania ko Ispaniya ko Spain (da Turanci), kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Hispania tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 505,990. Hispania tana da yawan jama'a 46,468,102, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016. Hispania tana da iyaka da Faransa, Portugal kuma da Andorra. Babban birnin Hispania, Madrid ne.
Hispania ta samu yancin kanta a shekara ta 1479.
| Turai | |||
| Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • MOldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
| Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
| Kazakhstan | |||
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.