Hitler
jinsi | namiji ![]() |
---|---|
mubaya'a | German Empire ![]() |
sunan asali | Adolf Hitler ![]() |
sunan haihuwa | Adolf Hitler ![]() |
suna | Adolf ![]() |
sunan dangi | Hitler ![]() |
lokacin haihuwa | 20 ga Afirilu, 1889 ![]() |
wurin haihuwa | Adolf-Hitler-Geburtshaus ![]() |
date of baptism in early childhood | 22 ga Afirilu, 1889 ![]() |
lokacin mutuwa | 30 ga Afirilu, 1945 ![]() |
wurin mutuwa | Führerbunker ![]() |
sanadiyar mutuwa | suicide ![]() |
dalilin mutuwa | shot to the head ![]() |
uba | Alois Hitler ![]() |
uwa | Klara Hitler ![]() |
mata/miji | Eva Braun ![]() |
partner | Maria Reiter, Eva Braun ![]() |
yarinya/yaro | no value ![]() |
godparent | Johanna Pölzl ![]() |
yaren haihuwa | German ![]() |
harsuna | Austrian German, German ![]() |
place of detention | Landsberg Prison ![]() |
convicted of | high treason ![]() |
sana'a | statesperson ![]() |
muƙamin da ya riƙe | Reichskanzler, Reichsstatthalter, Reichspräsident, member of the Reichstag of the Weimar Republic, member of the Reichstag of Nazi Germany ![]() |
laƙabi | Bohemian Corporal, Böhmischer Gfreiter ![]() |
political ideology | Nazism ![]() |
influenced by | Paul Devrient ![]() |
nominated for | Nobel Peace Prize ![]() |
present in work | Kung Fury, Devil's Mistress ![]() |
makaranta | Lambach Abbey, Realschule de Linz ![]() |
jam'iyya | Nazi Party, German Workers' Party ![]() |
lifestyle | vegetarianism ![]() |
ƙabila | Germans, Austrians ![]() |
addini | Lapsed Catholic, unknown value ![]() |
wears | toothbrush moustache ![]() |
eye color | blue ![]() |
hair color | brown hair ![]() |
cuta | Parkinson disease, syphilis, poisoning ![]() |
participant of | Action T4, The Holocaust ![]() |
military rank | lance corporal, Gefreiter ![]() |
commander of | Wehrmacht ![]() |
military branch | German Army, Wehrmacht, infantry ![]() |
notable work | Mein Kampf ![]() |
has effect | Yakin Duniya na II ![]() |
Regensburg Classification | NQ 1800 ![]() |
An haifi Adolf Hitler a ranar 20 ga watan Afrilu a shekara 1940 a birnin Braunau a cikin ƙasa Austria a tsakiyar Turai. Hitler ɗan siyasa ne kuma dan mulkin kama karya ne. Tun daga shekara 1921 shi shugaban jam'iyyar NSDAP, jamiyar mai tsanani, ne. A shekarar 1933 ya zama shugaban gwamnati, a shekara 1934 shi ma ya zama babban shugaban ƙasar Jamus har kisan kansa a shekara 1945.
A cikin lokacin gwamnatinsa jam'iyyar NSDAP ta kafa mulkin kama karya mai sunan "Daula ta Uku". A cikin shekara 1933 an hana dukan sauran jam'iyyoyii sai jam'iyya ta Hitler. An zalunci abokan hamayya don jifansu a kurkuku ko sansu a sansanin gwale-gwale, inda an yi musu azaba aka kashe su. Hitler dai mai nauyi ne game da kisan gillar Yahudawa na Turai da kashin mutanen da yawa don dalilan na adini da na ƙabila da kuma na zaman jama'a. Siyasar ta shugabancin Hitler sanadi cee ga ƙaddamarwa da yaƙin duniya na biyu, a cikinsa mutane milyon da dama da kuwa yankunan da yawa suka halaka.
Shafukan yanar gizo[gyara sashe | Gyara masomin]
- Rahoto na shafin Rediyon Deutsche Welle: Adolf Hitler