Hizbul Islam
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ta'addanci |
| Mulki | |
| Hedkwata |
Kismayo (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2009 |
| Dissolved | 2010 |
Kungiyar musulunci mai suna Hizbul Islam itace wadda akafi sani da Hizbul Islaami, Hisbi Islam, kokuma Hezb-ul Islam kungiya ce ta musulman dake kasar Somaliya. Kungiya ce wadda wadda aka kirkira domin adawa da sabuwar gwamnatin mulkin Somaliya ta sheikh sharif ahmed [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Report of the Monitoring Group on Somalia pursuant to Security Council resolution 1853 (Page 16 & 17)". United Nations. 2008.