Hokkaido
Jump to navigation
Jump to search
Hokkaido (lafazi: /hokkayido/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin marubba’in kilomita 77,982 da yawan mutane 5,377,435 (bisa ga jimillar shekarar 2016).