Holodomor
Appearance
|
| ||||
| ||||
| Iri |
famine (en) communist crime (en) mass killings under communist regimes (en) Kisan kiyashi | |||
|---|---|---|---|---|
| Bangare na |
Soviet famine of 1932–1933 (en) | |||
| Kwanan watan | 1932 – 1933 | |||
| Wuri |
Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) | |||
| Ƙasa | Kungiyar Sobiyet | |||
| Adadin waɗanda suka rasu |
3,500,000 4,500,000 14,500,000 | |||
Holodomor (Ukr. Голодомор) ya kasance yunwa da gwamnatin Joseph Stalin ta shirya a 1932-1933 don murkushe adawa da mulkin kama-karya. Yawancin al'ummar Ukraniya sun rayu a yankunan da wannan ya shafa, don haka da yawa masana tarihi na kallon wannan lamari a matsayin kisan kare dangi na al'ummar Ukraniya.
Tushen shi ne sauyin yanayin tattalin arziƙin gabaɗaya zuwa ga ikon gwamnati, cikakken rufe iyakokin Tarayyar Soviet, hani kan 'yancin faɗar albarkacin baki da kuma rashin tausayi na Joseph Stalin. Batun wannan yunwa ya kasance haramun ne a cikin Tarayyar Soviet har sai da ta ruguje a shekarar 1991 [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Папкін Г. «Чорна дошка»: антиселянські репресії (1932—1933) / Г. Папакін / Відп. ред. Г. Боряк. НАН України. Інститут історії України. — К. : Інститут історії України НАН України, 2013. — 420 с.
