Holt Samuel Hallett
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 19 century |
| ƙasa | United Kingdom of Great Britain and Ireland |
| Mutuwa | Landan, 11 Nuwamba, 1911 |
| Sana'a | |
| Sana'a |
civil engineer (en) |
Holt Samuel Hallett (1841 - 11 ga watan Nuwamban 1911) ya kasance babban injiniyan jirgin kasa a kasar Burtaniya a Burma.
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Holt Samuel Hallett, an haife shi a shekara ta 1841, ɗan Perham Hallett ne na Lincoln's Inn, kuma ya yi karatu a makarantar Charterhouse da Kensington. Ya yi magana da William Baker, Babban Injiniya na kasar London da North Western Railways . [1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan kammala karatunsa, Hallett ya taimaka wajen gina titin jirgin kasa a Lancashire da Cheshire.[2]
A shekara ta 1868, ya shiga Ma'aikatar Ayyukan Jama'a ta kasar Indiya kuma an tura shi Burma inda ya yi aiki na gina titin girgin kasa daga Rangoon zuwa Prome . Layin mafi tsufa na lardin, yana da nisan mil 161 kuma an kammala shi a shekara ta 1877. <ref name=":2">Unknown (January 1912). "OBITUARY. HOLT SAMUEL HALLETT, DIED 1911". Minutes of the Proceedings of the Institution of Civil Engineers (in Turanci). 187 (1912): 324–325. doi:10.1680/imotp.1912.16843. ISSN 1753-7843.Unknown (January 1912). "OBITUARY. HOLT SAMUEL HALLETT, DIED 1911". Minutes of the Proceedings of the Institution of Civil Engineers. 187 (1912): 324–325. doi:10.1680/imotp.1912.16843. ISSN 1753-7843.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "HALLETT, Holt S. – Persons of Indian Studies by Prof. Dr. Klaus Karttunen" (in Turanci). 2017-02-14. Retrieved 2024-05-16.
- ↑ Unknown (January 1912). "OBITUARY. HOLT SAMUEL HALLETT, DIED 1911". Minutes of the Proceedings of the Institution of Civil Engineers (in Turanci). 187 (1912): 324–325. doi:10.1680/imotp.1912.16843. ISSN 1753-7843.