Hukumar Kula da Nukiliya ta Najeriya
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
government agency (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| nnra.gov.ng… | |
Hukumar Kula da Nukiliya ta Najeriya (NRA) ita ce hukumar gwamnati da ke da alhakin Tsaro na nukiliya da ka'idojin kariya ta radiology a Najeriya.[1] An kafa shi ne bisa ga Dokar Nukiliya ta shekarar 1995 a ranar 3 ga watan Agusta, shekara ta 1995, kuma ya fara aiki a shekara ta 2001.[2] Darakta janar na yanzu na NNRA shine Dokta Yau Usman Idris.[3][4][5]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nnodim, Okechukwu (July 26, 2018). "Secure your radioactive sources, NNRA charges oil firms". The Punch. Retrieved 2020-11-09.
- ↑ Agboluaje, Rotimi (10 November 2019). "NNRA tasks radiation officers on nuclear safety measures". The Guardian. Retrieved 2020-11-09.
- ↑ Nnodim, Okechukwu (July 26, 2018). "Secure your radioactive sources, NNRA charges oil firms". The Punch. Retrieved 2020-11-09.
- ↑ Agboluaje, Rotimi (10 November 2019). "NNRA tasks radiation officers on nuclear safety measures". The Guardian. Retrieved 2020-11-09.
- ↑ Addeh, Emmanuel (May 28, 2020). "Buhari Appoints Idris Head of Nigeria's Nuclear Regulatory Body". This Day (in Turanci). Retrieved 2020-11-09.