Jump to content

Hukumar Wasan Kwallon Tennis ta Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukumar Wasan Kwallon Tennis ta Najeriya
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara

Ƙungiyar Tennis ta Najeriya (NTTF) ita ce hukumar da ke da alhakin ci gaba da inganta wasan tennis a faɗin Najeriya. Kungiyar na kula da shirya da gudanar da ƙungiyar wasan tennis ta ƙasa don gasa ta cikin gida da ta duniya ma. NTTF ta amince da ita ta Ƙungiyar Tennis ta Duniya (ITTF). Shugaban NTTF na yanzu shine Ishaku Tikon. [1] [2][3]

Jack W. Farnsworth ne ya kafa ƙungiyar wasan tennis ta Najeriya a shekarar 1951. Hedkwatarta na a Jihar Legas.[4]

  1. "History – NTTF" (in Turanci). Retrieved 2025-02-08.
  2. "Nigeria Table Tennis Federation (NTTF)". tabletennis.sitesng.com. Retrieved 2025-02-08.
  3. Alabidun (2024-12-13). "ITTF Announces New Nominations Committee, Appoints Nigerian President Tikon Ishaku — IntercontinentalNews247" (in Turanci). Retrieved 2025-02-10.
  4. "History – NTTF" (in Turanci). Retrieved 2025-02-08.