Jump to content

Hukuncin kisa a Nijar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukuncin kisa a Nijar
aspect in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Fuskar hukuncin kisa
Ƙasa Nijar

Hukuncin kisa doka ce a Jamhuriyar Nijar. Duk da kasancewarsa doka, karshe da aka aiwatar da hukuncin kisa a ƙasar shine a shekarar 1976 saboda laifin cin amanar ƙasa. Ana ƙididdige Nijar a matsayin ƙasa da ta daina aiwatar da hukuncin kisa a aikace, ko da yake bai daina kasancewa a matsayin doka ba.[1] Babu wani sabon hukuncin kisa da aka bayar a shekarar 2021. A ƙarshen shekarar 2021, mutane 4 ne ke jiran hukuncin kisa a Nijar.[2]

  1. "Abolitionist and retentionist countries (as of July 2018)". Amnesty International. 23 October 2018. Retrieved 25 July 2022.
  2. "Death sentences and executions 2021". Amnesty International. 24 May 2022. Retrieved 25 July 2022.