Jump to content

Hukuncin kisa a Togo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hukuncin kisa a Togo
aspect in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hukuncin kisa
Fuskar hukuncin kisa
Ƙasa Togo
Wuri
Map
 8°15′00″N 1°11′00″E / 8.25°N 1.18333°E / 8.25; 1.18333

An soke Hukuncin kisa a ƙasar Togo a shekarar 2009..[1] Ƙasar ta aiwatar da hukuncin kisa na ƙarshe a shekarar 1978.[2] Kafin a soke hukuncin kisa a doka, ana ɗaukar Togo a matsayin ƙasa mai "Soke Hukuncin Kisa Ta Aiki.[3]

Togo ta rattaba hannu kan Ƙarin Yarjejeniyar ta Biyu ga Yarjejeniyar Zaɓuɓɓuka ta Biyu ga Alkawarin Kasa da Kasa kan 'Yancin Bil'adama da Siyasa a ranar 14 ga Satumba, 2016.[4] Har ila yau, Togo ta kada kuri’a a goyon bayan dakatar da aiwatar da hukuncin kisa da Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi a shekarar 2020.[5]

  1. "Abolitionist and retentionist countries (as of July 2018)". Amnesty International. 23 October 2018. Retrieved 26 July 2022.
  2. "Abolitionist and retentionist countries (as of July 2018)". Amnesty International. 23 October 2018. Retrieved 26 July 2022.
  3. "Death Penalty". Amnesty International. Retrieved 26 July 2022.
  4. "12. Second Optional Protocol to the International Covenant on Civil and Political Rights, aiming at the abolition of the death penalty". United Nations Treaty Collection. Retrieved 26 July 2022.
  5. "UN Resolution for a Universal Moratorium on the Use of the Death Penalty" (PDF). Ensemble contre la peine de mort. Archived from the original (PDF) on 24 September 2022. Retrieved 26 July 2022.