Humphrey Ukafor Azubuike
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Mutuwa | 2024 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Humphrey Ukafor Azubuike (ya mutu a watan Agustan 2024) ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba na Majalisar Dokokin Jihar Abia wanda ke wakiltar mazabar jihar Ugwunagbo. An zabe shi a kan dandalin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) amma daga baya ya sauya sheka zuwa All Progressives Congress (APC).[1][2][3]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Humphrey Ukafor Azubuike ya mutu a watan Agustan 2024 bayan ɗan gajeren rashin lafiya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ vanguard (2017-01-16). "Azubuike, Okoro, Kalu, other PDP members defect to APC in Abia". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-03-18.
- ↑ "S∆D : Former Abia Lawmaker, Humphrey Azubike who died after a brief illness set to be buried - News Mirror" (in Turanci). 2024-12-04. Retrieved 2025-03-18.
- ↑ "Former Abia Lawmaker, Humphrey Azubuike, Set To Be Laid To Rest". ABN TV (in Turanci). 2024-12-04. Retrieved 2025-03-18.
- ↑ "The Death of Hon. Humphrey Azubuike is shocking—Senator Nwaogu - News Mirror" (in Turanci). 2024-08-14. Retrieved 2025-03-18.