ISO 639-1

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ISO 639-1 (Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 1): Lambar Alpha-2 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, shine standard na farko dake tara bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639.

Sashe na 1 ya ƙunshi rajistar lambobin haruffa biyu. Akwai lambobin haruffa guda 183 da aka yiwa rajista tun daga watan Yunin 2021. Lambobin rajista sun ƙunshi manyan harsunan duniya.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]