Jump to content

Iasonas Stavropoulos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iasonas Stavropoulos
Rayuwa
Haihuwa Patra (mul) Fassara, 10 ga Janairu, 2000 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Panachaiki F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Iasonas Stavropoulos (Girkanci: ; an haife shi 10 ga watan Janairun shekara ta 2000) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na kungiyar Super League 2 Asteras Vlachioti . [1]

A ranar 16 ga watan Agustan 2018, Stavropoulos ya sanya hannu kan kwangilar kwararru tare da Panachaiki . [2][3]

A ranar 1 ga watan Maris na shekara ta 2020, Stavropoulos ya fara buga wasan farko da ya yi da Chania.[undefined][1]

  1. Iasonas Stavropoulos at Soccerway
  2. Iasonas Stavropoulos at Soccerway
  3. "Stavropoulos made professional". onsports.gr. Retrieved 16 August 2018.