Ibn Furtu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn Furtu
Rayuwa
Haihuwa 16 century
Mutuwa unknown value
Sana'a
Sana'a marubuci

Ahmad b. Furtu ko dan Furtu (wani lokacin kuma ana kiran sa da Ibn Fartuwa ) ya rayu ne a karni na sha shida. Ya kasance babban Limamin Daular Borno da kuma kasan cewar sa a cikin gwagwarmayan tarihin Mai Idris Alooma (1564-1596).

Ya rubuta gudummawa biyu a fannin tarihi cikin harshen larabci, mai suna K. ghazawat Barnu ("Littafin tarihin yakokin borno") a shekarar 1576 da K. ghazawat Kanei ("Littafin tarihi na kanem") a 1578. a littafin farko ya ba da bayanin akan tsarin sojojin idris alooma da gudanar wansu a yakin su tsakaninsu da Sao-Gafata a yankin Komadugu Yobe ; 2. a kan garin Amsaka na Kudancin Tafkin Chadi ; 3. a kan garin Kano yamma da Bornu; 4. a kan Tuareg na Aïr ; 5. a kan Margi kuma a kan Mandara yan Kudanci tafkin Chadi; 6. a kan Ngizim yamma da Bornu da 7. kuma akan Sao-Tatala a bakin iyakar tafkin Chadi da kuma akan wasu garuruwa na yankin Kotoko. sannan da kadan daga cikin yan bayanai dalla-dalla akan nasarorin shuwagabanni biyar 5 dasu ka gaba ce alooma. ya maida hankali ne akan gudanarwa na sarkin sa na lokacin har tsawan shekara goma sha biyar. a cikin littafin yakoki na kanem ya kawo ma tabbatan hara izuwa ga kabilar Bulala har sau bakwai daga. 1573 zuwa 1578. Bayani kan al'amuran faruwansa a farkon da kuma karshen, littafin ya maida hankali ne akan rusa kasar da'ake kira da Mune ta Dunama Dabbalemi (1203–1242), korar Sayfawa daga Kanem wanda Bulala suka yi da kuma sake mamaye tsohon babban birnin kanem mai suna Njimi ta Idris Katakarmabe a shekarar (1487-1509). akwai Wasu waqoqi na gargajiya da kuma ambato daga littattafan daga saloln magana, sun ba da shaidar ingantacciya ta ilimin akan marubucin.

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]


  • Dewière, Rémi, L'esclave, le savant et le sultan. Maimaita martani ga monde et diflomasiyya au sultanat du Borno (XVIe-XVIIe siècles), thèse de doctorat dirigée par le professeur Bertrand Hirsch, Université Paris 1 Panthéon Sorbonne, 2015, 713 f.
  • Lange, Dierk (1987). Ronarshen Bayani game da Sudan: Tafiyar Borno na Idris Alauma (1564–1576) . Stuttgart: Steiner. ISBN   Lange, Dierk (1987). Lange, Dierk (1987).
  • Palmer, Herbert, R:: "Yaƙin Kanem", a cikin: Memoirs na Sudan ', vol. Ni, p.   15-81.