Jump to content

Ibn Iyas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibn Iyas
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1448 (Gregorian)
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Kairo, 1524 (Gregorian)
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Siyudi
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi
Muhimman ayyuka Badāʼiʻ az-zuhūr fī waqāʼiʻ ad-duhūr (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Muhammad bn Iyas (Yuni 1448 – 1522/4) yana ɗaya ne daga cikin manyan masana tarihi a tarihin Masar ta zamani ko ta yau.[1][2] Shi shaida ne ga mamayar da Daular Usmaniyya ta yi wa Masar. An haife shi a birnin Alkahira kuma ya yi karatunsa na farko a can.

Madogara akansa

[gyara sashe | gyara masomin]

An yi amfani da nassoshin daga gare shi kamar bayanin da ya yi a kan Mamluk Sultan Al-Nasir Muhammad cewa: “An ambaci sunansa a ko’ina fiye da sunan wani sarki. Dukan sarakuna sunyi rubuta zuwa gare shi, sun aika masa da kyautuka kuma suna jin tsoronsa. Kasar Masar ta kasance a hannunsa."

Ibn Iyas shi ne marubucin littafin tarihin Misira mai juzu'i biyar, wanda ya ke da sama da shafuka 3,000,[3] mai suna "Badāʼi al-zuhūr fī waqāʼi al-zuhūr".[4][2]

  1. "Gamal al-Ghitani; Winner of the Greatest French Prize for Translated Literature". Egypt State Information Service. Archived from the original on 2008-12-11.
  2. 2.0 2.1 Razûk, Muhammed (1999). İBN İYAS - An article published in Turkish Encyclopedia of Islam (in Harshen Turkiyya). 20 (Ibn Haldun - Ibnu'l Cezeri). TDV Encyclopedia of Islam. pp. 97–98. ISBN 9789753894470.
  3. Findarticles.com
  4. ابن إياس ؛ [Ibn Iyas] (2007). بدائع الزهور في وقائع الدهور [Flowers in the Chronicles of the Ages] (in Arabic). اختصار و تقديم مدحت الجيار [Abridged and edited by Medhat al-Jayyar]. Cairo: الهيئة المصرية العامة للكتاب، [Almisriya Lilkitab]. p. 91. ISBN 978-977-419-623-2. OCLC 621653566.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]