Ibrahim Aliyu Gwandu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1946 (79/80 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ibrahim Aliyu Gwandu (an haife shi a watan Mayu 1946) ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kebbi. Ya taba zama dan majalisar tarayya, mai wakiltar mazabar Aleiro/Gwandu/Jega daga 1999 zuwa 2003 da kuma a 2003 zuwa 2007, a matsayin memba na All Nigeria Peoples Party (ANPP).[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08
- ↑ "House of Representatives Member | Honourable Ibrahim Gwando". web.archive.org. 2007-10-20. Retrieved 2025-01-08