Jump to content

Ibrahim Baba Chaicai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Baba Chaicai
Rayuwa
Sana'a

Ibrahim Baba Chaicai dan siyasar Najeriya ne wanda ya taba zama dan majalisar wakilai ta kasa ta 5, mai wakiltar mazabar Dutse/Kiyawa ta tarayya daga 2003 zuwa 2007. Ya kasance memba na All Nigeria Peoples Party (ANPP).[1]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Chaicai a cikin Janairu 1952 a Jihar Jigawa, Najeriya.[2]

Chaicai ya wakilci mazabar Dutse/Kiyawa a majalisar tarayya ta 5 daga shekarar 2003 zuwa 2007, inda ya yi aiki a karkashin jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). An nada shi kwamishina sannan kuma ya zama shugaban karamar hukumar Dutse.[3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-20
  2. "House of Representatives Member | Honourable Ibrahim Chaicai". web.archive.org. 2007-10-20. Retrieved 2025-01-20.
  3. "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Retrieved 2025-01-20.