Jump to content

Ibrahim Babatunde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Babatunde
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 29 Disamba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Parma Calcio 1913 (en) Fassara-
S.S. Arezzo (en) Fassara2001-200250
Piacenza Calcio (en) Fassara2002-200450
R.A.E.C. Mons (en) Fassara2004-2005182
Msida Saint-Joseph F.C. (en) Fassara2005-20074818
AC Horsens (en) Fassara2007-200860
A.S.G. Nocerina (en) Fassara2008-2010409
Birkirkara F.C. (en) Fassara2011-2012103
FC Daugava (en) Fassara2013-2014248
  Racing Club Beirut (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 69 kg
Tsayi 178 cm

Ibrahim Olalekan Babatunde dan wasa kwallon kafa ne na Nijeriya kwallon kafa, wanda a halin yanzu ke taka Racing Beirut a kasar Lebanon Premier League.

Kwallon Kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Maris na shekara ta 2013 Babatunde ya hade da Daugava zakaran gasar Latvia kuma ya taimaka musu lashe Latvian Supercup . Daugavpils. [1] A watan ga watan Satumbar shekara ta 2014 ya koma kungiyar Racing Beirut ta Premier League ta Labanon. [2]