Ibrahim Mohammed Baba
Appearance
6 ga Yuni, 2015 - | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Ibrahim Mohammed Baba ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Katagum ta jihar Bauchi a majalisar wakilai ta kasa ta 8 tsakanin shekarar 2015 zuwa 2019.[1][2]