Ibrahim Mohammed Garba
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ibrahim Mohammed Garba (an haife shi a watan Mayu 1959) ɗan siyasan Najeriya ne kuma manomi wanda ya yi wa'adi uku a matsayin ɗan majalisar wakilai ta ƙasa ta 5 daga 2003 zuwa 2007, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Gumel/Gagirawa/Magari/Sule daga 2003 zuwa 2007, 2007 zuwa 20115, da 2011 a Najeriya. (ANPP).[1][2]
Rayuwar farko da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ibrahim Mohammed Garba a watan Mayun 1959 a jihar Kwara, Najeriya. Ya yi digirinsa na farko a fannin shari'a a Jami'ar Bayero ta Kano. Garba ɗan siyasa ne kuma manomi ne.[3]
Fagen Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ibrahim Mohammed Garba ya kasance dan majalisar tarayya ta 5, mai wakiltar mazaɓar Ifelodun/Offa/Oyun tarayya daga 2003 zuwa 2007, 2007 zuwa 2011, da 2011 zuwa 2015, a matsayin ɗan jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). Ya kuma riƙe muƙamin shugaban ƙaramar hukuma da Darakta Janar a baya.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ House of Representatives Member | Honourable Ibrahim Mohammed Garba". web.archive.org. 2007-10-20. Archived from the original on 2007-10-20. Retrieved 2025-01-20
- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-20
- ↑ 3.0 3.1 "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Archived from the original on 2007-12-21. Retrieved 2025-01-20.