Jump to content

Ibrahim Umar Potiskum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ibrahim Umar Potiskum
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 2023
District: Bade/Jakusko
Rayuwa
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaAll Progressives Congress

Ibrahim Umar Potiskum ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne wanda ya wakilci mazaɓar Bade/Jakusko a jihar Yobe a zauren majalisar wakilai ta ƙasa karo na 9 (2019-2023). Dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne. [1] [2] [3]

  1. ↑ Nwafor (2019-07-20). "Tribunal upholds election of Ibrahim - Umar Potiskum". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. ↑ "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Archived from the original on 2025-01-19. Retrieved 2025-01-06.