Ido (jiki)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Idanuwa wasu gaɓoɓi ne na jiki da ake amfani dashi wajen gani.suna bai wa halittu masu rai damar gani, da ikon ansa da gudanar da aikin gani, da kuma samun damar fahimtar maida abin idon ya gani waɗanda suke keɓanci gania. Idanu suna gane haske da maida shi zuwa sinadaran ƙwaƙwalwa.[1]

Ire-iren ido[gyara sashe | gyara masomin]

Ido yakasu kala-kala:

1 Akwai baki


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]