Ifana
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Neja | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Magama, Nigeria | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Ifana wani ƙauye ne da ke ƙaramar hukumar Magama a jihar Neja a yankin Tsakiyar Najeriya[1] Ƙauyen yana da kusan 218.1 km (135.5 mi) daga babban birnin jihar, Minna, da kimanin 339.0 km (210.6 mi) daga Abuja babban birnin Najeriya. [2] Lambar gidan waya a yankin ita ce 923. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ifana, Magama, Niger State, Nigeria". mindat.org. Retrieved December 8, 2024.
- ↑ "Ifana, Nigeria". Place in the World. Retrieved December 9, 2024.[permanent dead link]
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2024-12-09.
