Ifeoma Onyefulu
Appearance
(an turo daga Ifeoma onyefulu)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Onitsha, 31 ga Maris, 1959 (66 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci, Marubiyar yara da mai daukar hoto |
An haifi Ifeoma onyefulu a kasar Najeria a shekara ta dubu daya da dari tara da hamsin da tara (1959). ita ifeoma onyefulu ta kware ne a rubuce rubuce ne musanman ga abubuwa dasuka shafi yara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.