Ignatius Datong Longjan
11 ga Yuni, 2019 - 10 ga Faburairu, 2020 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Jahar pilato, 19 Mayu 1944 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Mutuwa | Abuja, 10 ga Faburairu, 2020 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Ignatius Datong Longjan (19 May 1944 – 10 February 2020) wani jami’in diflomasiyyar Najeriya ne kuma ɗan siyasa wanda ya taba zama dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Plateau ta kudu daga 2019 har zuwa rasuwarsa a shekarar 2020. Ya taɓa zama mataimakin gwamnan jihar Filato daga shekara ta 2011 zuwa 2015.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Yawancin rayuwarsa ya yi aiki a hidimar ƙasashen waje na Najeriya a ayyukan Najeriyar a ƙasashen waje ciki har da Hamburg a Jamus, Hague a Holland, Conakry a Guinea, New York a Amurka da Moscow a Rasha.
Aikin diflomasiyya
[gyara sashe | gyara masomin]Most of his working life was spent in the Nigerian foreign service in Nigerian missions abroad including Hamburg in Germany, The Hague in Holland, Conakry in Guinea, New York in the USA and Moscow in Russia.
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Longjan shi ne shugaban ma’aikata na gwamnan jihar Filato tsakanin shekarar 2007 zuwa 2011. Daga nan ya zama mataimakin gwamnan jihar tsakanin shekara ta 2011 zuwa 2015. A shekarar 2019, ya tsaya takarar neman kujerar Sanatan Filato ta Kudu a majalisar dokokin Najeriya. A zaben fidda gwani na jam’iyyarsa ya samu kuri’u 972 inda ya doke sauran ‘yan takarar neman tikitin jam’iyyar. A babban zaɓen da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2019, ya samu ƙuri'u’u 140,918 ya lashe zaɓen.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 10 ga Fabrairun shekarar 2020, Longjan ya mutu a wani asibiti a Abuja, Najeriya.