Jump to content

Ikechukwu Abana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ikechukwu Abana
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 -
Rayuwa
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party

Ikechukwu Godson Abana ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon sanata wanda ya wakilci gundumar Anambra ta tsakiya a majalisar dattawa ta ƙasa ta 5.[1][2]

  1. Rapheal (2021-01-10). "Zoning in Anambra has gone its full circle –Senator I. G. Abana". The Sun Nigeria. Retrieved 2025-01-15.
  2. Senator Abana Foundation's Benevolence to Enugwu Ukwu – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2025-01-15