Ikra Aliyu Bilbis
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ikra Aliyu Bilbis yar siyasan Najeriya ce. A halin yanzu yana zama Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta Arewa a majalisar wakilai ta kasa ta 10 a karkashin jam'iyyar PDP.[1][2][3] Ya kasance tsohon ministan yada labarai na tarayyar Najeriya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Altine, Maiharaji (2023-04-16). "PDP's Bilbis wins Zamfara central senatorial seat". Punch Newspapers. Retrieved 2025-01-18
- ↑ Zamfara Central senatorial seat: Ex- minister Bilbis floors Marafa". Retrieved 2025-01-18
- ↑ Mohammed, Umar (2023-04-16). "PDP's Bilbis Defeats Marafa In Zamfara Central Senatorial Election". Retrieved 2025-01-18
- ↑ Nwannah, Ifeanyi (2022-12-15). "Zamfara: Former minister, Ikira Aliyu Bilbis finally released". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-18