Jump to content

Ilchan Achmet

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ilchan Achmet
member of the Hellenic Parliament (en) Fassara

3 Oktoba 2015 -
District: electoral district of Rodopi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Κομοτηνή (mul) Fassara, 2 ga Afirilu, 1968 (57 shekaru)
ƙasa Greek
Karatu
Makaranta Istanbul University Faculty of Law (en) Fassara
Harsuna Modern Greek (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da lauya
Imani
Jam'iyar siyasa New Democracy (en) Fassara
The River (en) Fassara

Ilchan Achmet (Girka: Αχμέτ Ιλχάν, , kuma an rubuta shi a matsayin İlhan Ahmet an haife shi a ranar 2 ga Afrilu 1968, a KKomotini Girka) ɗɗan siyasa Girka ne na asalin TTurkiyya[[1] id="mwBg"/>

Karatu da Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya yi karatun shari'a a Jami'ar Istanbul kuma ya kammala a 1993. A cikin 2000-2001 ya yi aiki a matsayin babban sakatare na Ƙungiyar Ma'aikatan Jami'ar Yammacin Thrace, kuma ya kasance memba na majalisar gundumar Rhodope. An zabe shi dan majalisa na Rhodope a Zaben majalisa na 2004 na New Democracy mai ra'ayin mazan jiya. A cikin zaɓen 2007 da 2009 ya kasa a zabe shi, amma an sake zabarsa a majalisar dokokin Girka a cikin Zaben Satumba 2015 na jam'iyyar Social-Liberal To Potami. [1]

Tun daga 1999 ya yi aiki a matsayin lauya a Komotini . Ya auri malamin Belgin Hakkı kuma yana da 'ya'ya biyu

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Turkey criticizes Greece for convicting Muslim clerics". Hurriyet Daily News. 2017. Retrieved 18 November 2017.