Jump to content

Ilesa ta Yamma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ilesa ta Yamma

Wuri
Map
 7°39′N 4°43′E / 7.65°N 4.72°E / 7.65; 4.72
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOsun
Yawan mutane
Faɗi 371,000
• Yawan mutane 5,888.89 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 63 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 233103
Tambarin ilesa

Ilesa ta Yamma Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Osun, kudu maso yammacin Nijeriya. Hedkwatarta na Omi Aladiye a wajen birnin Ilesa. Shugabanta, na shekarar 2019, shi ne, Giwa Nurudeen.

Tana da yanki na nisan kilomita 63, da yawan jama'a dubu 103,555 a ƙidayar shekara ta 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 233.[1]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.