Imam Al-Shafi'i

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Imam Al-Shafi'i
Rayuwa
Haihuwa Gaza City (en) Fassara, 28 ga Augusta, 767
Mutuwa Fustat (en) Fassara, 20 ga Janairu, 820 (Gregorian)
Makwanci Mausoleum na Imam Shafi'i
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Imam Malik Ibn Anas
Muhammad al-Shaybani (en) Fassara
Sufyan ibn `Uyaynah (en) Fassara
Al-Layth ibn Sa'd (en) Fassara
Wakee ibn al-Jarrah (en) Fassara
Muslim ibn Khālid al-Zanjī (en) Fassara
al-Zahrī (en) Fassara
Q106650836 Fassara
Ibn Abī Yaḥyá (en) Fassara
Q20415302 Fassara
Q108551574 Fassara
Q106956225 Fassara
Q106986510 Fassara
Ibn ʻAlīyah (en) Fassara
Abd-al-Wahhab ath-Thaqafí (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Islamic jurist (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara, qadi (en) Fassara, Ulama'u da maiwaƙe
Muhimman ayyuka Al-Risala (en) Fassara
Kitab al-Umm (en) Fassara
Musnad al-Shafi'i (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Abū ʿAbdullāh Muhammad ibn Idrīs al-Shāfiʿī (larabci|أبـو عـبـد الله مـحـمـد ابـن إدريـس الـشـافـعيّ) yarayu daga (767 zuwa 820 CE, ko kuma 150 zuwa 204 AH, hijra). An haifi Imam alShafi'i a watan Augusta shekara ta 767 CE
a garin birnin Gaza, Bilad al-Sham, a daular Abbasiyya Sannan ya kuma rasu a shatara (19) ga watan Janairun shekara ta 820 CE (yanafa shekaru 54)
al-Fustat, a kasar Egypt. Imam Shafi'i Shehin Malamin addinin musulunci ne kuma balarabe, marubuci maikarantarwa, yana daya daga cikin wadanda suka fayyace ilimin fiqihu na farko, (Uṣūl al-fiqh) a addinin musulunci. Anfi kiransa da 'Shaykh al-Islām', al-Shāfi‘ī na kuma daya daga cikin manya manyan malamai hudu wadanda karatun su da ayyukan su wa addinin musulunci yasa aka kebe mazhabarsu amatsayin hanyoyi na dokokin bin addinin musulunci abisa sunnar manzon Allah tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, Mazhabar Imam din itace Shafi`iyya makatantar fiqhu ce (ko Madh'hab). Yakasance daya daga cikin manyan daliban Imam Malik ibn Anas kuman yataba rike gwamnan Najar.[1] An haife shi a garin Gaza, yayi rayuwa a garin Makkah, Madina, Yemen, Egypt da kuma kasar Baghdad. Imam alshafi'i shine ya wallafa littafai da dama kamar ''Risalah'', Usul al Fiqh, ''Kitab al-Umm'' Malamansa sune, Shaykh Imam Abu Hanifa, da Shaykh Ja'far al-Sadiq,[2] da kuma alshaykh Malik,[3] Sufyan ibn `Uyaynah, Muhammad al-Shaybani, Sayyidah Nafisah bint Al-Hasan[4][5] Ya karanatar da dalibansa kamar su, Imam Ahmad ibn Hanbal, da Shaykh Ishaq Ibn Rahwayh da sauransu.

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Fadel M. (2008). The True, the Good and the Reasonable: The Theological and Ethical Roots of Public Reason in Islamic Law webarchive|url=https://web.archive.org/web/20100610100221/http://www.insct.syr.edu/Projects/islam-ihl/research/Fadel%2C%20Mohammad.2008.Theo%20and%20Ethical%20Roots%20of%20Public%20Reason%20in%20Islamic%20Law.pdf |date=2010-06-10 . Canadian Journal of Law and Jurisprudence.
  2. cite web|url=http://historyofislam.com/contents/the-classical-period/imam-ja%E2%80%99afar-as-sadiq/%7Ctitle=Imam[permanent dead link] Ja’afar as Sadiq|work=History of Islam
  3. The Origins of Islamic Law: The Qurʼan, the Muwaṭṭaʼ and Madinan ʻAmal, by Yasin Dutton, pg. 16
  4. "Nafisa at-Tahira". Archived from the original on 2019-06-26. Retrieved 2018-11-17.
  5. cite web|last1=Aliyah|first1=Zainab|title=Great Women in Islamic History: A Forgotten Legacy|url=http://www.youngmuslimdigest.com/study/02/2015/great-women-islamic-history-forgotten-legacy/%7Cwebsite=Young[permanent dead link] Muslim Digest|accessdate=18 February 2015