Inamullah Samangani
Appearance
Maulvi Inamullah Habibi Samangani (Persian) ɗan siyasan Taliban ne na Afghanistan wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Mataimakin Mai magana da yawun Masarautar Musulunci ta Afghanistan tare da Ahmadullah Wasiq da Maulvi Asadullah (Bilal Karimi) tun daga 25 ga Oktoba 2021. [1][2] Ya kuma kasance memba na kwamitin al'adu na Taliban . [3]
Shi ɗan kabilar Tajik ne.[4]
A watan Oktoba na 2021 ya ziyarci Uzbekistan tare da tawagar da Mataimakin Firayim Minista na biyu, Abdul Salam Hanafi ke jagoranta.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "ذبیح الله مجاهد او درې مرستیالان یې معرفي شول". 25 October 2021.
- ↑ "د اسلامي امارت د ویاند لپاره درې مرستیالان ویاندویان وټاکل شول". 25 October 2021. Archived from the original on 25 October 2021.CS1 maint: unfit url (link)
- ↑ "Taliban cancels inauguration ceremony of Afghan interim government". TASS.
- ↑ "ذبیح الله مجاهد او درې مرستیالان یې معرفي شول". 25 October 2021.
- ↑ "ذبیح الله مجاهد او درې مرستیالان یې معرفي شول". 25 October 2021.