Indiya
| |||||
![]() | |||||
Rajabhasa | Hindi, English | ||||
baban birne | New Delhi | ||||
shugaba | Pratibha Patil | ||||
Firayim Minista | Narendra Modi | ||||
yanci | 15 August 1947 | ||||
Kshetrafal - Iyaka - % Ruwa |
7th position 3,287,590 km² 9.56% | ||||
mutunci (2008) | 1,132,446,000 | ||||
wurin zama | 319.3/km2 | ||||
kudi | rupee na Indiya | ||||
lambar kudi | (INR) | ||||
kudin da yake sheka a shekara | 1.0$ trliuwn | ||||
kudin damutun daya yake samu a shekara | 820 $ | ||||
bambancin lukaci | UTC +5:30 | ||||
lambar wayar taraho | +91 | ||||
yanar gizo gizo | .in |
Indiya tan daya daga kasashen kudanci Asiya indiya tanada girma sosai tana kama da gara kuma tanada sahel fadinsa zai kai 700 , Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar sone wa'yannan :-
- daga arewa maso yammaci Pakistan
- arewa maso gabasci Bangladesh da Myanmar
- daga kudu maso yammaci 'yan kasashe a tsakiyar ruwa
Indiya itace ta biyu mafe kirma a cikin doniya a yawan mutane, mutuncin ta ya kai 1,147,995,900 kuma tana ta bakwai a girma a cikin doniya kuma itace haniar cibiyar kasuwanci a tarehinci tanada ad'diney dayawa kawa ( Ihdo . buda , buza, shitano , sikhiya da musulimci tasamu yanci da Birtaniya a shekara ta 1947 .
Kanun bayannai
Tarehi[gyarawa | Gyara masomin]
tarehi yanona Indiya tanada waso kayayake ton na da can , dadin dadawa yakar nonawa ansamo alamo na mutunen farko da indiya ya fito bayan shekata 9,000 . ton daga karne na biyar kafen haifuwar annabe Issa sun yi masarwtote dayawa kawa masarautar hawariya a arewacin kasar itace mafe muhimanci sarkinta na farko shine Ashoka yana bin ad'denin bosa a farkon shekara ta 180 kafen haifuwar annabe Issa ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karne na goma sha uku se masarautar kusha ta katse mulke . Daga kudanci ma masarawtute dayawa suna ta rekeci , masarautar tashiras tafe karfe kuma a zamanin su Indiya ta samu ingancacin Ilimen zane zaneda sauransu .
a zamanin amaweyawa musulme suka fara tunane a kan Indiya , ga wanan lukace suka musu daula a gefin kujin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan se suka fada Delhi suka mu su masarawta a can itace masarautar musulimci ta farko a indiya , a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasa daka kudanci a karne na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada aladun ad'dinen hindi da ad'dinen musulimci da haka ya iya ya hukunta kasa indiya .
ton da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shiguwa masmman ma mutan faransa da na Portugal da na Birtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana suw ya mamaye wannan kasa me yawan arzike sun iya sun mamaye indiya dan saboda yawan yaki yaki a junan su , amma turwa sun hada kauwnan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 'yan indiya suka yiwa turwa tawaye do da haka turawa sun samu nasar a kan 'yan tawaye manguliya ton daga wannan lukace Indiya tazame a hannun turwa masamman ma tajmahal , do dahaka almahatma ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkaware zasubasu yanci a 8 agusta 1949 kuma a 26 januari 1950 indiya tazama Jamhuriya .
saboda yawancin ad'dinai da yawan ci kabilo ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lukaci hukunci Indira Gandhi ta hana fetar dare awannan lukacin Indiya tazama kasa ce me bin tsarin dimugratiya da na jamhuriya .
Indaiya ta sha yaki yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta 1962 kuma da pakistan har sau hudu a shekara ta 1947 , 1964 , 1971
Tsarin gwmna[gyarawa | Gyara masomin]
Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarin Birtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shene yake taimakawa a tsaren mulken kasa kuma shene baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista she ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulke ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan she rajia ( sabaha ) karamin daki she ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo
mutunci[gyarawa | Gyara masomin]
Indiya itace ta biyu a doniya a yawan mutane bayan cin yawan mutanenta ya kai 1,132,446,000 a shekara ta 2008 , Mumbai birne ne mafe muhimanci a Indiya dakwai wasu ma masu berane maso muhimanci kawa Delhi , Kolkata ,Chennai , ilime a Indiya yakai 64,8% :- namata yakai 53,7% na maza 75,3% anfe haifuwar maza fiye da mata , yawan mutanen da suke aike do a fadin kasar za sukai 39,1% . Indiya tana ta biyu a ndoniya a yawan musulme bayan Indonesia . Indiya tanada yawan yaruka sun kai (1652)amma yaruka biyu ne gwamna take amfane da su a cilin taro mutanen kasar dan sune mafe girma sone yaren Tamil da yaren Sanskrit amma tanada yaruruka talatin da biyu wa'yanda gwamnatu ta yarda da so a cikin (1652)
Ad'dinai[gyarawa | Gyara masomin]
- Indo 80%
- musulimci 27,4%
- kerista 2,33%
- sekh 1,84%
- boza 0,76%
Jihuhin Indiya[gyarawa | Gyara masomin]
Indiya tanada jihuhi ishirin nda takwas sone wa'yannan :-
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |