Jump to content

Inge Sargent

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Inge Sargent
queen consort (en) Fassara

7 ga Maris, 1953 - 1959
Rayuwa
Haihuwa Bad St. Leonhard im Lavanttal (en) Fassara, 23 ga Faburairu, 1932
ƙasa Austriya
Mutuwa Boulder, 5 ga Faburairu, 2023
Karatu
Makaranta Colorado Women's College (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Shan (en) Fassara
Burmese (en) Fassara
Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, Mai kare ƴancin ɗan'adam da German teacher (en) Fassara
IMDb nm5261582

Inge Sargent (an haife ta Inge Eberhard; 23 ga watan Fabrairu shekara ta 1932 - 5 ga watan Fabrairun shekara ta alif dubu biyu da a shirin da ukku 2023), wanda aka fi sani da Sao Nang Thu (Burmese), babbar marubuciya ce a kasar Austriya da kuma kasar Amurka kuma mai fafutukar kare hakkin dan adam wanda shine Mahadevi na karshe na Hsipaw, wanda ya yi mulki a shekara ta 1957 har zuwa 1959.

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Eberhard a ranar 23 ga watan Fabrairu shekara ta 1932, a Bad Sankt Leonhard, an kasar Austria . Lokacin da take 'yar shekara shida, 'yan Nazi sun mamaye ƙasarsu, kuma sun kama mahaifiyarta a lokuta uku.[1][2]

Bayan Yaƙin Duniya na II, Eberhard ta yanke shawarar yin karatu a kasar Amurka. A shekara ta 1951, ta sami ɗaya daga cikin tallafin Fulbright a kasar Austrian na farko kuma ta shiga Kwalejin Mata ta Colorado . . InsideAsia Tours. 23 June 2016. Archived from the original on 18 September 2017. Retrieved 18 September 2017.</ref> "Plötzlich Prinzessin". oeamtc (in Jamusanci). 15 March 2016. Retrieved 18 September 2017."Plötzlich Prinzessin". oeamtc (in German). 15 March 2016. Retrieved 18 September 2017.</ref>

  1. "INGE SARGENT: BURMA'S AUSTRIAN PRINCESS". InsideAsia Tours (in Turanci). 23 June 2016. Archived from the original on 18 September 2017. Retrieved 18 September 2017.
  2. "Plötzlich Prinzessin". oeamtc (in Jamusanci). 15 March 2016. Retrieved 18 September 2017.