Jump to content

Ini Akpan Udoka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ini Akpan Udoka ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama mamba a Majalisar Wakilai ta Najeriya, inda ya wakilci mazabar tarayya ta Ikono/Ini a Jihar Akwa Ibom. An zaɓe shi a ƙarƙashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kuma ya yi aiki a Majalisar Tarayya ta 6 daga shekarar 2007 zuwa 2011.[1][2][3]

  1. ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. ↑ "Akwa Ibom Federal Legislators, 7th National Assembly (2011-2015)". [www.aksgonline.com](http://www.aksgonline.com). Archived from the original on 2024-12-24. Retrieved 2025-01-05.
  3. ↑ "Hon. (Barr) Iquo Nyong of Peoples Democratic Party (PDP) V. Elder (Dr) Ini Akpan of Action Congress Party (AC) & Ors (2008) LLJR-CA". LawGlobal Hub (in Turanci). 2024-09-26. Retrieved 2025-01-05.