Inkil
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
| Birni | Bauchi | |||
| Gunduma ce a Najeriya | Tirwun (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 590 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 740 | |||
Inkil ƙauye ne da ke cikin gundumar Tirwun, Ƙaramar Hukumar Bauchi, Jihar Bauchi, Nijeriya.[1] Lambar akwatin gidan waya (postal code) ta yankin ita ce 740.[2] Yankin yana kan tsayin mita 590 sama da matakin teku.[3] Filin jirgin sama mafi kusa da Inkil shi ne Filin Jirgin Sama na Bauchi (BCU)[4], wanda ke cikin tazarar kusan kilomita 15 daga garin, kuma yana da nisan kilomita 5.4 daga babban birnin jihar, Bauchi.[5]
Duba
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Inkil, Tirwun, Bauchi, Bauchi State, Nigeria". mindat.org. Retrieved October 13, 2024.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2024-10-13.
- ↑ "Inkil". geolink.com. Retrieved October 13, 2024.
- ↑ "Inkil, Nigeria Page". Falling Rain. Retrieved October 13, 2024.
- ↑ "Inkil, Nigeria". Nigeria Places in the World. Retrieved October 13, 2024.[permanent dead link]
