Jump to content

Innocent Arthur Egwim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Innocent Arthur Egwim
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2023
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Innocent Arthur Egwim ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci mazabar Ideato North a majalisar dokokin jihar Imo. An fara zabe shi a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma aka sake zabe shi a 2019 bayan ya koma jam’iyyar Action Alliance. Ya rasu a ranar 27 ga Maris, 2023 bayan gajeriyar rashin lafiya.[1][2][3][4]

  1. Nwafor (2023-03-28). "Imo lawmaker, Arthur Egwim dies in Lagos after surgery". Vanguard News. Retrieved 2025-01-31
  2. Aworinde, Oluwatobi (2023-03-28). "Imo Assembly Lawmaker Egwim Dies After Illness". Channels Television. Retrieved 2025-01-31
  3. Nwachukwu, John Owen (2023-03-28). "Imo lawmaker, Arthur Egwim is dead". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-31
  4. Nigeria, Guardian (2023-03-29). "Imo State lawmaker, Arthur Egwim, dies". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. Retrieved 2025-01-31