Jump to content

Institute of Management and Technology, Enugu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Institute of Management and Technology, Enugu
Bayanai
Iri polytechnic (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1965
imt.edu.ng

Cibiyar Gudanarwa da Fasaha, Enugu, wacce aka fi sani da IMT Enugu, Polytechnic ce da ke cikin Jihar Enugu, Najeriya.[1]

Cibiyar Gudanarwa da Fasaha mallakar jihar makarantar Polytechnic ce da aka kafa a shekarar 1965.