Iran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
جمهوری اسلامی ايران
Jamhuriyar musulunci ta Iran >
Baner Iran Kota arvow Iran
Turar Iran lambar soja
Desedhans Iran
Harshen kasa farsi
Babban birne Tehran
Tsarin gwamna Jamhuriya
Shugaban musulumci Ali Khamenei
Shugaba Hassan Rohani
Iyaka 1,648,195 km²
Mutane 82 801 633 (2016)
kudi Rial
kudin da yake shiga a shekara 478.000.000.000$
kudin da mutun daya yake samu a shekara 700$
bambancin lukaci +3.30 ( UTC)
Lambar mota IR
Yanar gizo .ir
lambar wayar taraho +98

Iran tana cikin kasashen gabas ta tsakiya ada sunanta kasar Farisa kuma tanada iyaka da kasashe shida sone :-

 • daga kudu gulf a farisa da kujin Oman

Iran tazama Jamhuriya a shekara ta 1979 bayan khomeini ya kwace mulki daga Mohammad Reza Pahlavi .

Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Adadin al'umman Iran sunkai kimanin 74,000,000 a kasar Iran shi'a sune mafi yawa amma sunnah suma suna da dan'yawa za su kai adadin yawan mutane 20,000,000 ko 25,000,000 daga kabiloli daban daban kamar turkumawa , kablwshawa kurdawa ,yawan kurdawa zasu kai 10,000,000 zuwa 12,000,000 dukkanin su yan'ahlus-sunnah ne.

Ranakin hutu

 • Sallar cikar shekaran farisawa da ta kurdawa ranar 21 ga watan Maris wannan salla ce mai muhimmanci garesu
 • Ranar tara da ta goma ga watan muharram tunawa da rasuwar Husain dan Ali a shekara ta 61 ta hijira ranar ( ashura )
 • Tunawa da ranar hukuncin musulunci
 • Tunawa da ranar da Iran tai tsarin Jamhuriyar musulunci
 • Ranar kudus ta duniya juma'a ta karshe a watan azume . wannan sakune daga khomeini

Jihohi[gyara sashe | Gyara masomin]

Iran tanada jihohi guda talatin sune wa'yannan :- makaman nukiliya

IranNumbered.png

 1. Tehran
 2. Qom
 3. Markazi
 4. Qazvin
 5. Gilan
 6. Ardabil
 7. Zanjan
 8. East Azarbaijan
 9. West Azarbaijan
 10. Kurdistan
 11. Hamadan
 12. Kermanshah
 13. Ilam
 14. Lorestan
 15. Khuzestan
 1. Chahar Mahaal me Bakhtiari
 2. Kohkiluyeh me Buyer Ahmad
 3. Bushehr
 4. Fars
 5. Hormozgan
 6. Sistan me Baluchistan
 7. Kerman
 8. Yazd
 9. Esfahan
 10. Semnan
 11. Mazandaran
 12. Golestan
 13. North Khorasan
 14. Razavi Khorasan
 15. South Khorasan

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Tarihi ya nuna cewa kafin shekarar 1000 makiyayan Farisa da kabilar Kurdawa sune na mutanen farko wa'yanda suka zauna a Iran , tun a shekara ta 500 kafin haifuwar Annabi Isah, Farisa ta kamu da yakin basasa da juya juya hali na mulki a wannan shekara inda turawa suka mamaye kasar, suka sa hukunci me tsanani tun daga wannan lokacin kasar ta samu kanta a babbar matsala , a shekara ta 612 kafin haihuwar Annabi Isah, Ashurawa suka kwace mulkin kasar bayan sun kwace mulkin kasar.

Siyasa[gyara sashe | Gyara masomin]

Tsarin gwamnati da dokokin Iran tsarin musulunci ne na shi'a kuma suna bin dimokradiya suna zabin shugaba a kowace shekara hudu (4) , shugaban Iran yana iya ya shiga zabe sau biyu kadai tsarin siyasar Iran tana kama da tsarin Amurka , Iran tana adawa da Amurka da Isra'ila sosai.