Iranian Azerbaijanis
Appearance
ایران آذربایجانلیلاری, İran azərbaycanlıları | |
|---|---|
| Yankuna masu yawan jama'a | |
| Iran | |
| Addini | |
| Shi'a da Mabiya Sunnah | |
| Kabilu masu alaƙa | |
|
Azerbaijanis (en) |
Ana samun su da farko aciki kuma 'yan asalin yankin Azerbaijan ta Iran ne ciki har da larduna na (Gabas ta Azerbaijan, Ardabil, Zanjan, Yammacin Azerbaijan) [1] [2] kuma acikin ƙananan lambobi, a wasu larduna kamar Kurdistan, Qazvin, Hamadan, Gilan, Markazi da Kermanshah. Har ila yau, 'yan Azerbaijan na Iran sun kasance' yan tsiraru a Tehran, Karaj, da kuma sauran yankuna.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Iran – Turkic-speaking Groups". countrystudies.us. Archived from the original on 2011-08-19.
- ↑ "CIAO". www.ciaonet.org. Archived from the original on 2007-12-01.
- ↑ Library of Congress, "Country Studies"- Iran: Azarbaijanis "Iran – Azarbaijanis". Archived from the original on 2011-07-04. Retrieved 2011-03-30.