Jump to content

Isa Dongoyaro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isa Dongoyaro
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 10 Mayu 2024
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Isa Dongoyaro ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Babura/Garki a jihar Jigawa a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. Ya rasu ranar 10 ga watan Mayu, 2024 yana da shekaru 46. [1] [2] [3]

  1. Okogba, Emmanuel (2024-05-09). "Forum mourns Rep Isa Dongoyaro". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Yakubu, Dirisu (2024-05-10). "Rep, Isa Dogonyaro dies at 46". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  3. "House of Reps. Member, Isa Dongoyaro Dies | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2024-05-10. Retrieved 2025-01-08.