Jump to content

Isa Yuguda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isa Yuguda
Gwamnan Jihar Bauchi

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Adamu Mu'azu - Mohammed Abdullahi Abubakar
Minister of Aviation of Nigeria (en) Fassara

Mayu 2003 - ga Yuni, 2005
Kema Chikwe - Babalola Borishade
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuni, 1956 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar, Jos
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Isa Yuguda (an haife shi a 15 ga watan Yuni a shekara ta 1956) ɗan siyasa ne. kuma Ministan Jiragen Sama ne daga watan Mayu a shekara ta 2003 zuwa watan Yuni a shekara ta 2005. Gwamnan jihar Bauchi ne daga watan Mayu a shekara ta 2007 zuwa watan Mayu a shekara ta 2015[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://www.bing.com/ck/a?!&&p=0162945c6b2e297aJmltdHM9MTcxOTEwMDgwMCZpZ3VpZD0yNDE5NGEyMS03NTBiLTZiYjItMzNmMi01ZTg1NzRhMTZhMTkmaW5zaWQ9NTQ1Ng&ptn=3&ver=2&hsh=3&fclid=24194a21-750b-6bb2-33f2-5e8574a16a19&psq=isa+yuguda+&u=a1aHR0cHM6Ly9lbi53aWtpcGVkaWEub3JnL3dpa2kvSXNhX1l1Z3VkYQ&ntb=1
  2. https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/202305-former-bauchi-governor-isa-yuguda-dumps-pdp.html?tztc=1