Isa feruskhan
Appearance
Isa Feruskhan ya kasance fitaccen jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, yayi suna a shirin wasan kwaikwayo mai dogon zango wato "Labarina".[1]
Takaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan sa shine Isa Adam Ana masa lakabi da presdo a shirin labarina mai dogon zango,ko Kuma isah Feruskhan ya kasance na hannun Daman jarumi Adamu zango, Haifaffen garin Maiduguri ne a Karamar hukumar monguno, An haifeshi a shekarar 1985, ya girma a jihar Kano kasancewar mahaifin sa Dan jihar ne ,SE suka dawo da zama a jihar,yayi karatun firamare da sakandiri a jihar Kano,yayi karatun difloma a jihar kuma[2]