Jump to content

Isaac Mogase

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isaac Mogase
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 27 ga Afirilu, 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da anti-apartheid activist (en) Fassara

Isaac Dank Mogase (25 Janairu 1934 - 27 Afrilu 2021) shine magajin garin Johannesburg na farko bayan mulkin nuna wariyar launin fata.

Wani mai fafutukar yaki da nuna wariyar launin fata, ya shiga ƙungiyar matasan ANC a shekarun 1950 kuma yana ɗaya daga cikin shugabannin Kwamitin Rikicin Soweto a shekarun 1980. [1] [2] An ɗaure shi a gidan yari sau da yawa saboda ayyukansa na siyasa. [3]

Daga baya Mogase ya zama ɗan majalisar dokokin ƙasar Afrika ta Kudu daga shekarun 2004 zuwa 2012.[4]

  • Timeline na Johannesburg, 2000s
  1. "City mourns passing of former Mayor Isaac Mogase". www.polity.org.za (in Turanci). Retrieved 2021-04-28.
  2. Mokhoali, Veronica. "CoJ's first democratic Mayor Isaac Mogase has passed away". ewn.co.za (in Turanci). Retrieved 2021-04-28.
  3. "Descrier - South Africa: The Beloved Country - Crying Out For Leadership". Descrier (in Turanci). 2012-07-05. Retrieved 2021-04-28.
  4. "Alex mourns 'Mr Clean' Mogase". Alex News. 2021-05-19. Retrieved 2022-02-01.